Folake Olunloyo
Folake Olunloyo | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Folake Olunloyo-Oshinowo 'yar siyasan Najeriya ce [1] kuma tsohuwar memba a Majalisar Wakilai.[2][3]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Olunloyo-Oshinowo tayi karatu a makarantar St Anne Grammar School da kuma makarantar St International School da ke Ibadan kafin daga bisani ta halarci jami’ar Obafemi Awolowo. Ta kammala karatun a shekarar 1990.[4]Ta kasance babbar mataimakiya ga tsohon kakakin majalisar, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, kafin ta sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressive Congress (APC).[5]
Olunloyo-Oshinowo riqe da jigon lakabi na Aare Egbe Omo Iyalode. ta auri Dakta Tunde Oshinowo.[6]
A shekarar 2011 aka zabe ta ta zama yar majalisar wakilai. Sauran da suka samu nasarar zama 'yan majilar sun hada da Suleiman Oba Nimota, Maimunat Adaji, Martha Bodunrin, Betty Okogua-Apiafi, Rose Oko da Nkoyo Toyo.[7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigeria:I Have Always Been a Politician-Folake Oshinowo". allafrica.com. 1 April 2010. Retrieved 18 May 2017.
- ↑ "Jonathan's Political Adviser, Several Others Dump PDP For APC – INFORMATION NIGERIA". informationng.com (in Turanci). Retrieved 28 March 2017.
- ↑ "WorldStage News | Jonathan approves appointment of Governing Boards of 42 FG parastatals, agencies". worldstagegroup.com. Archived from the original on 29 March 2017. Retrieved 28 March 2017.
- ↑ "Celebrities 28 04 13". Issuu (in Turanci). Retrieved 5 May 2020.
- ↑ "Women who will shape Seventh National Assembly – Vanguard News". Vanguard News (in Turanci). 7 June 2011. Retrieved 28 March 2017.
- ↑ "REVEALED: How Folake Olunloyo- Oshinowo Won All The Adedibu's Controlled Molete Polling Units For APC". theelitesng.com (in Turanci). Retrieved 28 March 2017.
- ↑ "Women who will shape Seventh National Assembly". Vanguard News (in Turanci). 6 June 2011. Retrieved 3 May 2020.