Frances Ames

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Frances Rix Ames (furuta: /faransis/ /emes/) daga shekara alif dari tara da ashirin, ran ashirin ga watan Afirilu zuwa sha daya ga Nuwamba shekara dubu biyu da biyu (20 Afrilu 1920 - 11 Nuwamba 2002) ta zaman likita mai fida da na kula da kwakwalwa da yaki akan ýancin dan Adam,wanda an sannin da jan gaba a tsarin fegen magani zuwa mutuwar Steve Biko mai wariyar launin fata,wanda ya mutu ta rashin kullawa wanda yan sanda suka wulakantar da shi. Da Hukumar Kudancin Afirika da ta hakori (SAMDC) wanda sun kasa hukuntar da shugaban likitoci da mataimakinsa na yankin don rashin kulla da Biko da suka yi, Ames da kungiyar mutum biyar malamai da kuma likitoci sun tara kudade suka yi shariar yaki shekara takwas da kafuwar hukumar magunguna. Ames ta sadakad da tsaronta da matsayin iliminta don sammar da.