Francis Kabore

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Francis Kabore
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Burkina Faso
Suna Francis
Shekarun haihuwa 3 ga Yuni, 1994
Wurin haihuwa Burkina Faso
Harsuna Faransanci
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Ataka
Mamba na ƙungiyar wasanni Santos FC (en) Fassara
Wasa ƙwallon ƙafa

Francis Kaboré ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Burkina Faso, wanda ke taka leda a ƙungiyar Santos FC da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Burkina Faso.[1][2]

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin watan Janairun shekarar 2014, kocin Brama Traore, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Burkina Faso a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2014.[3][4] An fitar da tawagar a matakin rukuni bayan da ta sha kashi a hannun Uganda da Zimbabwe sannan ta yi kunnen doki da Morocco.[5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]