Jump to content

Frank Schoeman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Frank Schoeman
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 30 ga Yuli, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bush Bucks F.C. (en) Fassara1997-1999431
Lyngby Boldklub (en) Fassara1999-2001270
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu1999-2001130
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2001-200260
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 186 cm

Frank Schoeman (an haife shi a ranar 30 ga watan Yuli

shekara ta 1975) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matakin ƙwararru da na ƙasa da ƙasa a matsayin mai tsaron baya . Schoeman ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Afirka ta Kudu don Bush Bucks da Mamelodi Sundowns, kuma a Denmark don Lyngby ; Ya kuma ci wa tawagar kwallon kafar Afirka ta Kudu wasanni goma sha uku tsakanin shekara ta 1999 zuwa shekarar 2001.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Frank Schoeman at National-Football-Teams.com