Jump to content

Fuad Kayode Laguda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Fuad Kayode Laguda wanda aka fi sani da FKL, an haife shi ne a ranar 23 ga Yuli, 1977, ga dangin Late Ramota Olanrewaju da Muyideen Akinola Laguda na dangin Laguda na Tsibirin Legas na jihar Lagos.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]