Fulera Limann

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fulera Limann
Rayuwa
Haihuwa 1945 (78/79 shekaru)
ƙasa Ghana
Ƴan uwa
Abokiyar zama Hilla Limann
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a

Fulera Limann (an haife ta 8 Nuwamba 1945)[1] matar shugaban ƙasa ce a jamhuriya ta uku ta Ghana a matsayin matar Hilla Limann.[2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "RE: 'First ladies through the years'". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2 March 2021.
  2. "Hilla Limann Hall Hosts 40th Anniversary Commemoration of Dr. Hilla Limann as President | University of Ghana". www.ug.edu.gh. Retrieved 2021-03-02.
  3. "Government To Take Care Of Former President Limann's Wife". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2021-03-02.