Jump to content

Fumani Marhanele

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fumani Marhanele
Rayuwa
Haihuwa Pretoria, 28 ga Augusta, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa small forward (en) Fassara
Tsayi 78 in

Shane Fumani Marhanele (an haife shi a watan Agusta 28, 1982), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Afirka ta Kudu. A halin yanzu yana taka leda a Limpopo Pride na Hukumar Kwallon Kwando ta Afirka ta Kudu.

Ya wakilci tawagar kwallon kwando ta kasar Afrika ta kudu a gasar FIBA ta Afrika a shekara ta 2011 a birnin Antananarivo na kasar Madagascar, inda ya kasance dan wasan da ya fi zura kwallaye a kungiyarsa. [1]

  1. South Africa accumulated statistics | 2011 FIBA Africa Championship, ARCHIVE.FIBA.COM. Retrieved 2 December 2016.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]