Gabriel Agbonlahor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gabriel Agbonlahor a shekara ta 2008.

Gabriel Agbonlahor (an haife shi a shekara ta 1986) shi ne dan wasan kwallon kafa ta kasar Ingila.