Gabrielle Onguéné

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gabrielle Onguéné
Gabrielle Onguene Cameroon cropped.jpg
Rayuwa
Haihuwa Douala, 25 ga Faburairu, 1989 (30 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Cameroon women's national association football team2008-
Flag of None.svg Canon Yaoundé2010-2011
Flag of None.svg Cameroon women's national association football team2010-
Flag of None.svg WFC Rossiyanka2015-2016
Flag of None.svg CSKA Moscow2017-
 
Muƙami ko ƙwarewa forward Translate
Lamban wasa 57
Tsayi 153 cm

Gabrielle Aboudi Onguéné (an haife ta 25 February 1989) yar' wasan ƙwallon ƙafa ce, wacce take buga wasa a CSKA Moscow a gasar Russian Championship da kuma ƙungiyar Cameroon national team.[1] Kafin nan Onguene ta buga wasa ma kulub din Rossiyanka.[2]

Farkon rayuwa[gyara sashe | Gyara masomin]

An haife ta a garin Douala,[3] kuma ta fara buga wasan ƙwallon ƙafar ta ne tare da ya'ya maza run tana matashiya a unguwanninsu.[2] Daga nan tasamu dama zuwa wata ƙungiyar mata, Ngondi Nkam Yabassi.[4][5] Asanda take buga wani gasa a ƙungiyar, sai kulub din Canon Yaoundé suka lura da ita sai suka saye ta tafara masu wasa a 2005.[4]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Profile at soccerway
  2. 2.0 2.1 Hilton Ndukong, Kimeng (17 November 2016). "Cameroon: Gabrielle Aboudi Onguéné – From Men's To Women's Football". All Africa. 
  3. "Aboudi Onguene, the epitome of dribbles". Fédération Camerounaise de Football (in fr-FR). 2019-06-08. 
  4. 4.0 4.1 FIFA.com. "FIFA Women's World Cup France 2019™ - News - Onguene: There’s no room for error - FIFA.com". www.fifa.com (in en-GB). 
  5. Minkoo, Thierry (2018-06-12). "La saga Aboudi Onguéné continue de s’écrire". ICI Cameroun (in fr-FR).