Jump to content

Galadima na Katsina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentGaladima na Katsina
Iri title (en) Fassara

Galadima na Katsina sarauta ce a masarautun jihar Katsina arewacin Najeriya .

Galadima na jihar Katsina, Justice Nasir Mamman ya rasu ne a ranar 13,ga watan Afrilun shekarar, 2019, GCON.[1][2][3]

  1. Dankano, Bello (13 July 2005). My Cousins and I. ISBN 9780595796854. Retrieved 29 April 2015.
  2. "Adagbo Onoja: Justice Mamman Nasir, the North and 2015". DailyPost Nigeria. 23 April 2013. Retrieved 29 April 2015.
  3. "Mamman Nasir: From the Bench to the throne". nigeria.gounna.com. Archived from the original on 29 April 2015. Retrieved 29 April 2015.