Jump to content

Mamman Nasir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mamman Nasir
mai shari'a

1975 -
Rayuwa
Haihuwa Jahar Katsina, 2 ga Yuli, 1929
ƙasa Najeriya
Mutuwa 13 ga Afirilu, 2019
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
(1952 - 1953)
Sana'a
Sana'a Lauya da mai shari'a

Mamman Nasir tsohon alƙali ne kuma tsohon ministan shara'a na Nijeriya a zamanin mulkin Shagari.[1][2] An haifeshi a ranar 2 gawatan Yulin shekarar 1929 Ya rasu 13 ga watan Afrilun shekarata (2019) a cikin jahar Katsina.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Former Court of Appeal President, Nasir is dead". Daily Trust. Archived from the original on 13 April 2019. Retrieved 13 April 2019.
  2. "Allah ya yi wa Justice Mamman Nasir rasuwa". BBC. Retrieved 13 April 2019.