Garkuwa da Yara a Damasak
Appearance
Garkuwa da Yara a Damasak | ||||
---|---|---|---|---|
Garkuwa da Mutane | ||||
Bayanai | ||||
Kwanan wata | ga Maris, 2015 | |||
Perpetrator (en) | Boko Haram | |||
Wuri | ||||
|
A watan Maris ɗin shekarar 2015, 'yan Boko Haram sun sace wasu yara da dama, bisa ga dukkan alamu a tsawon watanni da ƙungiyar ta yi wa garin Damasak. [lower-alpha 1] An zargi gwamnatin Jonathan da yin watsi da wannan lamarin.[1][2]
Shekaru bayan haka waɗanda aka yi garkuwa da su, ba a gansu ba.[3][4]
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Wannan hari, na da alaƙa da wannan maƙalar ---> Kisan kiyashi a Damasak.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Obiajuru, Nomso (2016-04-01). "Shocking! How Boko Haram kidnapped 300 School children and no one said anything". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-10. Retrieved 2022-01-10.
- ↑ akinloye, dimeji (2016-03-31). "How Jonathan govt covered abduction of 300 children in Damasak - Report". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-01-10.
- ↑ thisage. "B/Haram: Kidnapped Damasak Children Ignored By FG". THISAGE | Breaking News from Nigeria and Around the World (in Turanci). Retrieved 2022-01-10.
- ↑ Admin (2017-03-06). "The Grieving Families Of Damasak School Children Kidnapped By Boko Haram And Ignored By The Nigerian Government | SundiataPost" (in Turanci). Retrieved 2022-01-10.