Gaskiyan Cocin Isa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gaskiyan Cocin Isa

"Gaskiyan Cocin Isa" coci ne da ke zaman kanta da aka kafa a Beijin da ke kasar China, a shekarar arab dari tara da goma shaa bakwai. Yau akwai mutanen cocin kusa da milian biyu da rabi a kasashe albayin da biyar. Cocin ta zama na bangaren fantikosta na aldinin krista. Tun shekara dubu biyu, aka kafa wanan cocin a kasar Uganda. Cocin ta yarda da "sunan Isa" game da yan fantikosta suzama daya amman baa da Allah, Isa da Ruhu mai tsarki suzama daya ba. Su naa waazi da injil a kasashe duka kafin zuwan Isa na biyu.

Abubuwar goma da cocin ta yarda da su:

  1. Ruhu Mai Tsarki
  2. Wankan Zunubi
  3. Ciye-ciye mai Tsarki
  4. Asabar Babar Rana
  5. Wankin kafafuwa (alwala)
  6. Isa Krista
  7. Injil Mai Tsarki
  8. Jin kai
  9. Coci
  10. Tashin Kiyama