Jump to content

Gerard Martín

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Gerrad martin)
Gerard Martín
Rayuwa
Haihuwa Esplugues de Llobregat (en) Fassara, 26 ga Faburairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Gerard Martín Langreo (an haife shi 26 ga ga watan Fabrairu, Shekarar 2002) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai baya hagu don Barcelona Atlètic.[1]

Rayuwar Farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Esplugues de Llobregat, Barcelona, ​​​​Kataloniya, Martín ya ƙaura tare da danginsa zuwa Sant Andreu de la Barca yana ɗan shekara biyar.[2]

A cikin shekarar 2023, Martín ya rattaba hannu a kungiyar Barcelona Atlètic ta Ispaniya, inda aka bayyana shi a matsayin "daya daga cikin manyan 'yan wasan tsaro".[3] A ranar 17 ga watan Agusta shekara ta 2024, ya fara buga gasar La Liga tare da Barcelona, ​​inda ya maye gurbin Alejandro Balde a wasan da suka doke Valencia CF 2–1 a waje.[4]

Martín galibi yana aiki ne a matsayin mai tsaron gida kuma an siffanta shi da “amintaccen abin dogaro wajen yin alama da kuma wasan iska”[5]

  1. "La gran motivación de Gerard Martín, el indiscutible de Rafa Márquez". msn.com.
  2. "Gerard Martín, de Sant Andreu de la Barca al Barça Atlètic". radiosantandreu.com.
  3. Partido especial para Gerard Martín en Palamós". mundodeportivo.com.
  4. "Young player debuts". FC Barcelona. 17 August 2024
  5. Gerard Martín, de marcar a Dembélé a aterrizar en can Barça". sport.es.