Ghana a Gasar Paralympics ta bazara ta 2020
Appearance
Ghana a Gasar Paralympics ta bazara ta 2020 | |
---|---|
Paralympics delegation (en) | |
Bayanai | |
Participant in (en) | 2020 Summer Paralympics (en) |
Ƙasa | Ghana |
Part of the series (en) | Ghana at the Paralympics (en) |
Mabiyi | Ghana at the 2016 Summer Paralympics (en) |
Ghana za ta fafata a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta 2020 a Tokyo, Japan, daga 24 ga watan Agusta zuwa 5 ga watan Satumba 2021.[1]
Wasan motsa jiki
[gyara sashe | gyara masomin]Wani namiji dan Ghana, mai suna Botsyo Nkegbe (100m T54), ya yi nasarar tsallake matakin cancantar shiga gasar Paralympics ta 2020 bayan ya karya iyakar cancantar.[2]
Cycling
[gyara sashe | gyara masomin]Ghana ta aike da mai keke guda daya bayan samun nasarar samun gurbi a cikin shekarar 2018 UCI Nations Ranking Allocation quota for the African Continental.[3]
Powerlifting
[gyara sashe | gyara masomin]Emmanuel Nii Tettey Oku ya wakilci Ghana kuma ya fafata a gasar tseren kilo 72 na maza.[4]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tokyo Olympics and Paralympics: New dates confirmed for 2021". BBC Sport. 30 March 2020. Retrieved 30 March 2020.
- ↑ "Ghana's Botsyo Nkegbe owes his life to Paralympics". World Para Athletics. 15 October 2020.
- ↑ "2020 Paralympic Games Qualification System-UCI Nations Ranking Allocation" (PDF). uci.org. 19 July 2019.
- ↑ Tokyo Paralympics: Meet Ghana's three athletes aiming to make history-MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com. Retrieved 2021-09-01.