Ghaziabad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ghaziabad.

Ghaziabad birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,375,820. An gina birnin Ghaziabad a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.