Ghaziabad
Appearance
Ghaziabad | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Uttar Pradesh | |||
Division of Uttar Pradesh (en) | Meerut division (en) | |||
District of India (en) | Ghaziabad district (en) | |||
Babban birnin |
Ghaziabad district (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,375,820 (2011) | |||
• Yawan mutane | 10,799.18 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Harshen Hindu | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 220 km² | |||
Altitude (en) | 214 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1740 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 201001 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 120 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | ghaziabad.nic.in |
Ghaziabad Birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,375,820. An gina birnin Ghaziabad a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wurin shakatawa na Ram Manohar Lohia, Ghaziabad
-
Makarantar jama'a ta Khaitan, Ghaziabad
-
Kofar Delhi, Ghaziabad
-
Crossing Republik, Ghaziabad
-
Gidan agogo, Ghaziabad
-
Wani titi a Ghaziabadda ake iya gani daga Shahed sThal metro station
-
Gidan Aala Hazrat haj a Ghaziabada
-
Vaibhav Khand Indirapuram, Ghaziabad