Gidan Kayan Tarihi Na Okoroji House
Appearance
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Gidan tarihi na Okoroji House ko Gidan Okoroji, (Igbo: Ulo Nta Okoroji, Ogbuti Okoroji), wani gida ne mai cike da tarihi da kayan tarihi dake Ujari, a ƙauyen Arochukwu, Jihar Abia, Gabashin Najeriya. [1] Hukumar kula da gidajen tarihi da tarihi ta kasa ta ayyana gidan a matsayin ababen tarihi na kasa a shekarar 1972.[2]
Tarihi da tsari
[gyara sashe | gyara masomin]Maazi Okoroji Oti, wani basarake kuma ɗan kasuwan bayi ne ya gina gidan a ƙarni na 17. Gidan an yi shi da laka yayin da rufin ya kasance da aluminum zinc. Gidan yana baje kolin abubuwa masu tsarki iri-iri, kayan tarihi, sarƙoƙi na bayi, manilan tagulla, takuba da bindigogi.[3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Uguru, Okorie (27 June 2015). "Okoroji House Gateway to the past". The Nation News. Retrieved 1 September 2016.Uguru, Okorie (27 June 2015). "Okoroji House Gateway to the past" . The Nation News . Retrieved 1 September 2016.
- ↑ G. Ugo Nwokeji (13 September 2010). The Slave Trade and Culture in the Bight of Biafra: An African Society in the Atlantic World . Cambridge University Press. pp. 104–. ISBN 978-1-139-48954-6
- ↑ Zbigniew R. Dmochowski (1990). An Introduction to Nigerian Traditional Architecture: South-Eastern Nigeria, the Igbo- speaking Areas . Ethnographica Limited. ISBN 978-0-905788-28-9
- ↑ "Chief Okoroji's House, Arochukwu" . www.zodml.org . Retrieved 1 September 2016.