Gift Showemimo
Appearance
Gift Showemimo | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 24 Mayu 1974 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Gift Showemimo ( An haife ta ranar 24 ga watan May, 1974). Yar kwallon tana bugawa a matsayin mai buga gaba ta tawagar mata a Nijeriya. Ta kasance ɗaya daga cikin ƙungiyar a Kofin Duniya na Mata ta FIFA 1991. A matakin kulob din, ta yi wa Kakanfo Babes wasa a Najeriya.[1]tayi wasanin ta a gida da waje.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2011-12-27. Retrieved 2020-11-10.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Gift Showemimo – FIFA competition record