Jump to content

Gigi Ugulava

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gigi Ugulava
Mayor of Tbilisi (en) Fassara

12 ga Yuli, 2005 - 22 Disamba 2013
Zurab Tchiaberashvili (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna გიგი უგულავა
Haihuwa Tbilisi (en) Fassara, 15 ga Augusta, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Georgia
Karatu
Makaranta Tbilisi State University (en) Fassara
Harsuna Yaren Jojiya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan jarida
Imani
Jam'iyar siyasa United National Movement (en) Fassara

Giorgi "Gigi" Ugulava (Jojiya: გიგი უგულავა) (an haife shi a 15 ga Agusta, 1975) ɗan siyasan Georgia ne kuma tsohon Magajin garin Tbilisi (2005–2013). Ya kasance daya daga cikin tsoffin shugabannin jam'iyyar United National Movement (UNM) kuma tsohon na hannun daman tsohon Shugaban Georgia Mikheil Saakashvili. A 10 ga Fabrairu 2020, an yanke masa hukuncin shekaru 3 a kurkuku. Koyaya, a ranar 15 ga Mayu, Shugaba Salome Zourabichvili ya yiwa Ugulava afuwa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.