Gigli Ndefe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gigli Ndefe
Rayuwa
Haihuwa Weert (en) Fassara, 2 ga Maris, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Angola
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
SC Eendracht Aalst (en) Fassara2010-2015
SC Eendracht Aalst (en) Fassara2011-201590
TOP Oss (en) Fassara2013-201450
RKC Waalwijk (en) Fassara2015-2019
MFK Karviná (en) Fassara2019-2021
  FC Baník Ostrava (en) Fassara2021-
  Angola national football team (en) Fassara2022-
FC Slovan Liberec (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Gigli Nsungani Ndefe (an haife shi a ranar 2 ga watan Maris a shekara ta 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta Slovan Liberec a matsayin aro daga kulob ɗin Baník Ostrava a Jamhuriyar Czech.[1] An haife shi a Netherlands, yana taka leda a tawagar kasar Angola.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Ndefe ya taba buga wasa a kulob ɗin Eendracht Aalst, RKC Waalwijk da MFK Karviná.[2] Bayan Netherlands, ya taka leda a Jamhuriyar Czech.[3] A ranar 2 ga watan Yuli a shekara ta 2019, ya koma kulob din Czech Karviná kan kwantiragin shekaru 2.[4]

A ranar 13 ga watan Janairu a shekara ta 2021, Ndefe ya rattaba hannu tare da kulob din Czech Baník Ostrava kan kwantiragin shekaru biyu. [5]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Netherlands, Ndefe dan asalin Angola ne.[6] Ya fara buga wa tawagar kasar Angola wasa da 2–1 a shekara ta 2023 na neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka da suka doke Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya a ranar 1 ga watan a shekara ta Yuni 2022.[7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Fotbalista Ndefe odchází z Ostravy hostovat do Liberce" . sport.cz (in Czech). Czech News Agency . 15 February 2023.
  2. Gigli Ndefe at WorldFootball.net
  3. Meijer, Chris (7 April 2020). " 'Toen kwam ineens het besef dat onder meer Messi en Lukaku hier ook zaten' " . voetbalzone.nl (in Dutch).
  4. "Gigli Ndefe posílil Karvinou" (Press release) (in Czech). Karviná . 2 July 2019.
  5. "Z Karviné přestupuje Gigli Ndefe!" (Press release) (in Czech). Baník Ostrava . 13 January 2021.
  6. "Gigli Ndefe poprvé v reprezentaci" (in Czech). FC Baník Ostrava.
  7. "Angola vs. Central African Republic - 1 June 2022" . int.soccerway.com .

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gigli Ndefe at WorldFootball.net