Gilbert Alsop

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gilbert Alsop
Rayuwa
Haihuwa Frampton Cotterell (en) Fassara, 10 Satumba 1908
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa West Midlands (en) Fassara, 16 ga Afirilu, 1992
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bath City F.C. (en) Fassara1923-1929
Coventry City F.C. (en) Fassara1929-1931164
Walsall F.C. (en) Fassara1931-1935160126
West Bromwich Albion F.C. (en) Fassara1935-193710
Ipswich Town F.C. (en) Fassara1937-193892
Walsall F.C. (en) Fassara1938-19483826
Dumbarton F.C. (en) Fassara1942-194321
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Gilbert Alsop[1] (an haife shi ne a ranar 10[2] ga watan satumba shekara ta 1908 - ya kuma mutu a ranar 16 ga watan afrilu shekara ta 1992)[3]kwararre a dan wasan ƙwallon ƙafa ta Ƙasar Ingila ne.[4] Wanda ya taka ledarsa a matsayin dan wasan gaba a kungiyar kwallon kafa ta west bromwich da kuma Walsall, wanda bayansu sheka da dama.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]