Gilberto Figueira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gilberto Figueira
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Janairu, 1988 (36 shekaru)
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Gilberto Víctor Figueira, wanda ake yi wa laƙabi da Uaué, (an haife shi a ranar 25 ga watan Janairun 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙasar Angola ga Marinha de Guerra da kuma tawagar ƙasar Angola.

Ya halarci Gasar Wasan Hannu ta Maza ta Duniya ta shekarar 2017. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "2017 World Championship roster" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2017-01-13. Retrieved 2023-03-30.