Gina Torres
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Manhattan (mul) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Laurence Fishburne (mul) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Fiorello H. LaGuardia High School (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) ![]() |
Yanayin murya |
mezzo-soprano (en) ![]() |
IMDb | nm0868659 |
Gina Torres (haihuwa: 25 ga Afrilu 1969) yar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Amurka.
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Torres a birnin New York, kuma an raineta a matsayin mai bin addinin katolika The Bronx. Iyayenta Yan asalin Cuba ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.