Gitanas Nausėda
Appearance
Gitanas Nausėda | |||
---|---|---|---|
12 ga Yuli, 2019 - ← Dalia Grybauskaitė (mul) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Klaipėda (en) , 19 Mayu 1964 (60 shekaru) | ||
ƙasa | Lithuania | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Diana Nausėdienė (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Vilnius University (en) Jamiar Kasar Jamani (1990 - 1992) | ||
Matakin karatu | Doctor of Sciences (en) | ||
Harsuna |
Lithuanian (en) Turanci Jamusanci Rashanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai tattala arziki, university teacher (en) da ɗan siyasa | ||
Mahalarcin
| |||
Employers | Vilnius University (en) | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) Communist Party of the Soviet Union (en) | ||
IMDb | nm11812705 | ||
nauseda2019.lt | |||
Gitanas Nausėda (an haife shine 19 Mayu 1964) masanin tattalin arzikin Lithuania ne, ɗan siyasa ne kuma ma'aikacin banki wanda ke aiki a matsayin shugaban ƙasar Lithuania na tara(9) kuma mai ci tun daga 2019. Ya kasance darektan manufofin kuɗi a Bankin Lithuania daga 1996 har zuwa 2000 kuma shugaban masanin tattalin arziki. shugaban bankin SEB daga 2008 zuwa 2018.[1] Nauseda ya tsaya takara a matsayin mai cin gashin kansa a zaben shugaban kasa na 2019, wanda ya lashe da sama da kashi 66% na kuri'un da aka kada a zagaye na biyu na zaben.