Gloria Najjuka
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 24 ga Augusta, 1988 (37 shekaru) |
| ƙasa | Uganda |
| Harshen uwa | Harshen Swahili |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yaren Sifen |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai wasan badminton |
| Nauyi | 72 kg |
| Tsayi | 172 cm |
Gloria Catherine Najjuka (an haife ta a ranar 24 ga watan Agusta shekara ta alif ɗari tara da tamanin da takwas1988A.C), 'yar wasan badminton ce 'yar Uganda. [1] A cikin shekarar 2010, ta shiga gasar Commonwealth Games a Delhi, Indiya.[2]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Challenge/Series na BWF na Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Women's doubles
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2016 | Rose Hill International |
|
21-18, 21-18 | </img> Nasara | |
| 2015 | Kampala International | 21–17, 21–11 | </img> Nasara |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament