Jump to content

Gloria Usieta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gloria Usieta
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 19 ga Yuni, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Gloria Usieta (an haife ta ranar 19 ga watan Yuni, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da bakwai 1977A.C). yar Nijeriya ce kuma tsohuwar yar wasan kwallon kafa wadda ta taka leda a cikin tawagar Najeriya ta mata a shekarar 1999 ta gasar cin kofin duniya, da kuma a cikin shekarar 2000 a wasannin Olympics. ta taka rawan gani a wannan gasar.[1]

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2000

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Gloria Usieta – FIFA competition record
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Gloria Usieta". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 8 March 2016.
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-02-13. Retrieved 2020-11-10.