Jump to content

Gone (fim 2021)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gone (fim 2021)
Asali
Lokacin bugawa 2021
Asalin suna Gone
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Daniel Ademinokan
Marubin wasannin kwaykwayo Daniel Ademinokan
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Joy Odiete
Daniel Ademinokan
External links

Gone fim ne na motsin rai da ban mamaki na Najeriya na 2021 wanda Daniel Ademinokan ya rubuta kuma ya ba da umarni. Joy Odiete Daniel Ademinokan ne suka hada shi a karkashin kamfanin samarwa da rarraba na Blue Pictures Studios tare da Index Two Studios .[1][2] Taurarin fim din Ada Ameh, Sam Dede, Bimbo Manual, Bimbo Ademoye da Emma Oh My God . [3][1]


Bayani game da shi

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya biyo bayan labarin wani saurayi wanda ya bar matarsa mai ciki don neman rayuwa mafi kyau a Birnin New York. An kama shi a cikin taron jama'a kuma an yanke masa hukuncin shekaru ashirin da biyar a kurkuku. koma Najeriya bayan da aka ɗaure shi kuma ya gano cewa matarsa ta sake yin aure.

An fara nuna fim din ne a bikin fina-finai na Calgary Black Film Festival na kwanaki biyar wanda ya faru a ranar 26 ga Mayu zuwa 30 ga Mayu 2021. Fim din fara fitowa a duniya a ranar 16 ga Yulin 2021.

Masu ba da labari

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1.0 1.1 "Ademinokan Opens the 'Gone' Thriller – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2022-07-30.
  2. "'Gone' Thriller Hits Calgary Black Film Festival – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Archived from the original on 2022-07-30. Retrieved 2022-07-30.
  3. Nwogu, Precious 'Mamazeus' (2021-06-25). "Watch the official trailer for 'Gone' directed by Daniel Ademinokan". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-07-30.