Jump to content

Bimbo Manuel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bimbo Manuel at 2021 AMA Award 02
Bimbo Manuel
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 30 Oktoba 1958 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta jami'ar port harcourt
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da marubuci
Ayyanawa daga
IMDb nm2134954

Bimbo Manuel (an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoba shekarar alif dari tara da hamsin da takwas miladiyya 1958)[1] ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya.[2][3][4] An zabe shi don Mafi kyawun dan wasan kwaikwayo a cikin rawar tallafi a 2013 Nollywood Movies Awards .

Bimbo ya fito daga jihar Legas.[5] Bayan kammala karatunsa a Jami'ar Fatakwal da digiri a fannin wasan kwaikwayo, ya fara aikin talabijin a shekarar 1985 a matsayin mai watsa labarai a gidan rediyon jihar Ogun (OGBC). Daga baya ya koma gidan talabijin na jihar Ogun (OGTV)[6] kafin ya fara aikin wasan kwaikwayo tin a 1986 [5]

Fina-finan da aka zaba

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Tango with Me (2010)
  • Heroes & Zeros (2012)
  • Torn (2013)
  • Dazzling Mirage (2014)
  • Render to Caesar (2014)
  • October 1 (2014)
  • Heaven's Hell (2015)
  • Shijuwomi (2015)
  • 93 Days (2016)
  • Banana Island Ghost (2017)
  • Seven (2019)
  • Charge and Bail (2021)
  • Checkmate
  • Fuji House of Commotion
  • Tinsel
  • Castle and Castle
  • King of Boys: The Return of the King
  1. "Nollywood Actor Bimbo Manuel Marks 60th Birthday Today". Retrieved October 30, 2018.
  2. "Nollywood needs to produce more quality films –Bimbo Manuel". thenationonlineng.net. Retrieved 13 August 2014.
  3. "I was once paid N20 per show by NTA –Bimbo Manuel". dailyindependentnig.com. Archived from the original on 3 July 2014. Retrieved 13 August 2014.
  4. "Nadia vs Manuel in Zero to Hero". punchng.com. Archived from the original on 22 August 2012. Retrieved 13 August 2014.
  5. 5.0 5.1 "I have a good reputation-Bimbo Manuel". Nigerian Films. Archived from the original on December 24, 2014. Retrieved November 14, 2014.
  6. Segun Adebayo (May 19, 2013). "I count my success in my wife, children... —Bimbo Manuel". Nigerian Tribune. Archived from the original on December 14, 2014.

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]