Greg serano
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Brooklyn (mul) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Carmen Serano (mul) |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| IMDb | nm0784833 |
Greg Serano (an haife shi a 7 ga watan Agusta a shekara ta alif 1972) ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka. An san shi sosai saboda rawar da ya taka na Pablo Betart akan fim din Wildfire da kuma matsayin Enrique Salvatore a cikin Legally Blonde. Ya taka rawa a Power a matsayin Wakilin Juan Julio Medina.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.