Gundumar Sanatan Bayelsa ta Tsakiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bayelsa Central
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaBayelsa

Gundumar Sanatan Bayelsa ta Tsakiya a jihar Bayelsa, Najeriya ta shafi kananan hukumomi hudu (4) na Kolokuma / Opokuma, Kudancin Ijaw da Yenagoa wanda kuma shine babban birnin jihar. Wannan gundumar tana da Yankunan Rajista guda 43 (RAs) da kuma rumfunan zabe guda 789 (PUs). Cibiyar tattara kuri'un ita ce zauren majalisar karamar hukumar Yenagoa..[1][2][3]

Jerin sanatocin da ke wakiltar Bayelsa ta tsakiya[gyara sashe | gyara masomin]

Sanata Jam'iyyar Shekara Majalisar

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "'Bayelsa Central must produce Dickson's successor'". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-06-05.
  2. "Bayelsa Central Senatorial District: Allows Us To Complete Our Term -KOLGA". P.M.EXPRESS (in Turanci). 2020-06-01. Retrieved 2020-06-05.
  3. "Bayelsa Central: We Must Be Allowed to Complete Our Term in Senate -". The NEWS. 2020-06-01. Retrieved 2020-06-05.