Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gundumar Sanatan Plateau ta Kudu ta ƙunshi ƙananan hukumomi shida da suka hada da, Langtang Arewa, Langtang ta Kudu, Mikang, Qua'anpan, Shendam, da Wase.[1][2][3]
Jerin Sanatocin da suka wakilci Filato ta Kudu[gyara sashe | gyara masomin]
Sanata
|
Jam'iyya
|
Shekara
|
Majalisa
|
Tarihin zaɓe
|
Silas Janfa
|
PDP
|
1999-2003
|
4th
|
|
Cosmas Niagwan
|
PDP
|
2003-2007
|
5th
|
|
John Shagaya
|
PDP
|
2007 2011
|
6 ta
|
|
Victor Lar
|
PDP
|
2011-2015
|
7th
|
|
Jeremiah Useni
|
PDP
|
2015-2019
|
8th
|
|
Ignatius Datong Longjan
|
APC
|
2019 - 2020
|
9 ta
|
|
Nora Daduu
|
APC
|
2020 - har zuwa Yanzu
|
9 ta
|
Ta hanyar Zaɓe
|
- ↑ "The scramble for Plateau South senatorial seat » Politics » Tribune Online". Tribune Online (in Turanci). 2020-03-27. Retrieved 2020-05-17.
- ↑ "Plateau South election: How INEC plans to shortchange us – PDP candidate raises alarm".
- ↑ Alao, Onimisi; Sadiq, Lami; Jos (2014-06-17). "Plateau: As 3 senatorial zones demand governorship slot". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-05-17.[permanent dead link]