Majalisa ta 5 ta Najeriya
Majalisa ta 5 ta Najeriya | |
---|---|
legislative term (en) | |
Bayanai | |
Applies to jurisdiction (en) | Najeriya |
Mabiyi | 4th National Assembly of Nigeria (en) |
Ta biyo baya | 6th National Assembly of Nigeria (en) |
Lokacin farawa | 3 ga Yuni, 2003 |
Lokacin gamawa | 5 ga Yuni, 2007 |
Nada jerin | Nigerian senators of the 5th National Assembly (en) |
Rubutun tsutsa Majalissar dokoki ta 5 ta Tarayyar Najeriya ita ce majalisa mai wakilai biyu da aka ƙaddamar a ranar 3 ga Yuni, 2003 kuma majalisar ta yi aiki har zuwa 5 ga Yuni, 2007. Majalisar ta ƙunshi majalisar dattawa da ta wakilai . An zaɓi wakilai 360 a matsayin ɗan majalisar wakilai yayin da aka zaɓi wakilai 109 a matsayin mambobin majalisar dattijai, wanda ya zama mambobi 469 gaba daya a yankuna shida na geopolitical.
Mambobi
[gyara sashe | gyara masomin]Majalisar Dattawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Adolphus Wabara (PDP), har zuwa ranar 5 ga Afrilu, 2005 [1]
- Ken Nnamani (PDP), daga Afrilu 5, 2005.
Majalisar wakilai
[gyara sashe | gyara masomin]- Kakakin Majalisa : Aminu Bello Masari (PDP)
Shuwagabanni
[gyara sashe | gyara masomin]Shugaban majalisar dattawa shi ne ke jagorantar majalisar dattawa, wato babbar majalisa yayin da shugaban majalisar ke jagorantar majalisar wakilai. An zab6i Adolphus Wabara a matsayin shugaban majalisar dattijai a ƙarƙashin jam'iyyar PDP sannan Aminu Bello Masari kakakin majalisar wakilai ya gaji Ghali Umar Na'Abba kakakin majalisa ta hudu .
- ↑ More heads roll in crackdown on top-level corruption The New Humanitarian