Jump to content

Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Kaduna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Kaduna
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Kaduna ta kunshi Sanatoci uku masu wakiltar Kaduna ta tsakiya ta Arewa, da Kaduna ta Kudu, da wakilai goma sha biyar masu wakiltar Birnin-Gwari/Giwa, Lere, Zangon Kataf/Jaba, Jema’a/Sanga, Kaura, Kauru, Igabi, Chikun. /Kajuru, Kachia/Kagarko, Kaduna South, Maƙarfi/Kudan, Ikara/Kubau, Kaduna North, Soba, Zaria Federal.

Jamhuriya ta hudu[gyara sashe | gyara masomin]

Majalisa ta 9 (2019-2023)[gyara sashe | gyara masomin]

OFFICE SUNA JAM'IYYA MAZABAR
Sanata Uba Sani APC Kaduna Central
Sanata Suleiman Abdu Kwari APC Kaduna North
Sanata Danjuma Tella La'ah PDP Kaduna South
Wakili Shehu Balarabe APC Birnin-Gwari/Giwa
Wakili Suleiman Aliyu Lere APC Lere
Wakili Amos Gwamna Magaji APC Zangon Kataf/Jaba
Wakili Shehu Nicholas Garba PDP Jema'a/Sanga
Wakili Gwani Gideon Lucas PDP Kaura
Wakili Mukhtar Zakari Chawai APC Kauru
Wakili Zayyad Ibrahim APC Igabi
Wakili Barde Umar Yakubu PDP Chikun/Kajuru
Wakili Gabriel Saleh Zock APC Kachia/Kagarko
Wakili Mukhtar Ahmed Monrovia APC Kaduna South
Wakili Mukhtar Shehu Ladan APC Makarfi/Kudan
Wakili Hamisu Ibrahim APC Ikara/Kubau
Wakili Samaila Abdu Suleiman APC Kaduna North
Wakili Ibrahim Hamza APC Saba
Wakili Abbas Tajudeen APC Zaria Federal

Majalisa ta 4 (1999 - 2003)[gyara sashe | gyara masomin]

OFFICE SUNA JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Aruwa Muktar Ahmed M. Perez ANPP Kaduna Central
Sanata Muhammad Tanko. PDP Kaduna North
Sanata Haruna Aziz Zeego PDP Kaduna South
Wakili Ahmed Maiwada PDP Birnin-Gwari/Giwa
Wakili Aliyu InuwaM. PDP Lere
Wakili Asake Jonathan ANPP Zangon Kataf/Jaba
Wakili Audu Ado Dogo PDP Jema'a/Sanga
Wakili Aya Florence Diya PDP Kaura
Wakili Dansa Audu PDP Kauru
Wakili Haruna Mohammed Mikalu ANPP Igabi
Wakili Isiaku Yakubu M. PDP Chikun/Kajuru
Wakili Jagaba Adams PDP Kachia/Kagarko
Wakili Koji Binta Garba ANPP Kaduna South
Wakili Aliyu Mohammed Hussaini PDP Makarfi/Kudan
Wakili Paki Tijjani Sani PDP Ikara/Kubau
Wakili Tanko Yahaya PDP Kaduna North
Wakili Tukur Abdul'Rauf PDP Saba
Wakili Usman Abdukadir PDP Zaria Federal

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]