Uba Sani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Uba Sani
member of the Senate of Nigeria Translate

Rayuwa
Haihuwa Zariya, 1970 (49/50 shekaru)
Karatu
Makaranta Kaduna Polytechnic Translate
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Uba Sani (an haife shi a 31 December, 1970) shine zaɓaɓɓen senata da zai wakilci shiyar sanatan Kaduna ta Tsakiya na jihar Kaduna a Majalisar Tarayyar Nijeriya dake Abuja, Nigeria.[1] An zaɓe shi a 23 February lokacin Babban zaɓen Najeriya 2019, a karkashin jam'iyar All Progressive Congress (APC).[2] Ya doke sanata maici Shehu Sani na jam'iyar PRP.[3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.