Jump to content

Shehu Sani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shehu Sani
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
← Mohammed Kabiru Jibril - Uba Sani →
District: Kaduna Central
Rayuwa
HaihuwaTudun Wada, 29 Oktoba 1967 (58 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
MakarantaKwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna
Sana'a
Sana'aAuthor da ɗan siyasa
Muhimman ayyukaThe killing fields (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasaPeople's Redemption Party (en) Fassara

Shehu Sani (an haife shi a ranar 29 ga watan Oktoba shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakawai 1967)[1] sanatan Najeriya ne,[2] mawallafi, playwright kuma mai rajin kare haƙƙi da 'yancin Ɗan Adam. Shi ne Shugaban Civil Rights Congress of Nigeria _ {CRCN}.[3] kuma shi ne Chairman na Hand-in-Hand, Afirka. Ya kasance daga cikin manyan jagororin da suka yi fafutukan samo Dimokradiya a Najeriya. An sha kama shi da kai sa gidan jarun sabo da gwagwarmayan 'yancin marasa ƙarfi, waɗanda tsaffin shugabannin ƙasa na soji suka yi. An sake sa daga ɗaurin rai da rai da aka yi masa bayan dawowar mulkin Dimokuraɗiyyar Najeriya a 1999. Ya nemi takara kuma ya yi nasarar samun kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya a ƙarƙashin jam'iyar All Progressive Congress a watan Maris 28, a shekarar 2015.Ya faɗi a zaɓen takarar sanata 2019,wanda uba Sani ya lashe Zaɓen.

Rayuwar Farko

[gyara sashe | gyara masomin]


An haifi Sani a ranar 29 ga Oktoba, 1967 a Tudun Wada, Kaduna.  Ya yi makarantar firamare a karamar hukumar Badarawa Kaduna tsakanin 1975 zuwa 1980. Ya yi makarantar sakandire ta gwamnati da ke garin Kagara a jihar Neja daga 1980 zuwa 1984, sannan ya wuce makarantar Government Science College, Kagara.  , Jihar Neja.  Ya tafi kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna daga shekarar 1984 zuwa 1993 inda ya sami digiri na biyu a fannin aikin gona[4].

  1. ↑ Early Life Archived 2019-03-31 at the Wayback Machine, 29 Oktoba 2015.
  2. ↑ Profile[permanent dead link], National Assembly of Nigeria, 25 Satumba 2015.
  3. ↑ Civil Rights Congress of Nigeria Archived 2018-08-09 at the Wayback Machine, 25 Satumba 2015.
  4. ↑ [4]"Profile of Senator Shehu Sani". Newsday Nigeria. 11 September 2016. Retrieved 17 January 2020.