Jump to content

Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Babban Birnin Tarayya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Babban Birnin Tarayya
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga babban birnin tarayya ta ƙunshi Sanata ɗaya da yake wakiltar Abuja, da wakilai biyu masu wakiltar Abuja-Kudu da AMAC/ Bwari.

Jamhuriya ta huɗu[gyara sashe | gyara masomin]

Majalisa ta 4 (1999 - 2003)[gyara sashe | gyara masomin]

OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Khairat Abdulrazaq-Gwadabe PDP Abuja

Majalisa ta 5 (2003-2007)[gyara sashe | gyara masomin]

OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Maina Isa PDP Abuja
Wakili Ado Sidi ANPP Abuja-South
Wakili Philip Tanimu Aduda PDP AMAC/Bwari

Majalisar Kasa ta 9 (2019 har zuwa yau)[gyara sashe | gyara masomin]

OFFICE SUNAN JAM'IYYA MAZABAR LOKACI
Sanata Philips Tanimu Aduda PDP Abuja
Wakili Hassan Sokodabo Usman PDP Kuje/Abaji/Gwagwalada/Kwali
Wakili Micah Yohanna Jiba PDP Abuja Municipal/Bwari

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]