Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Babban Birnin Tarayya
Appearance
|
Nigerian National Assembly delegation (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |


Tawagan majalisar dokokin ƙasar Najeriya daga babban birnin tarayya ta ƙunshi Sanata ɗayarm da yake wakiltar Abuja, da wakilai biyu masu wakiltar Abuja-Kudu da AMAC/ Bwari.
Jamhuriya ta huɗu
[gyara sashe | gyara masomin]Majalisa ta 4 (1999 - 2003)
[gyara sashe | gyara masomin]| OFFICE | SUNAN | JAM'IYYA | MAZABAR | LOKACI |
| Sanata | Khairat Abdulrazaq-Gwadabe | PDP | Abuja | – |
Majalisa ta 5 (2003-2007)
[gyara sashe | gyara masomin]| OFFICE | SUNAN | JAM'IYYA | MAZABAR | LOKACI |
| Sanata | Maina Isa | PDP | Abuja | – |
| Wakili | Ado Sidi | ANPP | Abuja-South | – |
| Wakili | Philip Tanimu Aduda | PDP | AMAC/Bwari | – |
Majalisar Kasa ta 9 (2019 har zuwa yau)
[gyara sashe | gyara masomin]| OFFICE | SUNAN | JAM'IYYA | MAZABAR | LOKACI |
| Sanata | Philips Tanimu Aduda | PDP | Abuja | – |
| Wakili | Hassan Sokodabo Usman | PDP | Kuje/Abaji/Gwagwalada/Kwali | – |
| Wakili | Micah Yohanna Jiba | PDP | Abuja Municipal/Bwari | – |