Gundumar Tola-Binyeri
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Adamawa | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Mayo Belwa | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tola-Binyeri gunduma ce a cikin ƙaramar hukumar Mayo Belwa a Jihar Adamawa, Najeriya. Gundumar na kusa da tsaunin Shebshi. Akwai Hakimi a gundumar.
