Guria
Appearance
Guria | |||||
---|---|---|---|---|---|
გურიის მხარე (ka) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Georgia | ||||
Babban birni | Ozurgeti (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 107,100 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 52.68 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Jojiya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,033 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1995 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 3500 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GE-GU | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | guria.gov.ge |
Guria yanki ne a cikin Jojiya . Babban birni shine Ozurgeti . Tana iyaka da gabashin Bahar Maliya.
Rarrabuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Guria ta kasu kashi zuwa ƙananan hukumomi 3:
- Karamar Hukumar Ozurgeti
- Karamar Hukumar Lanchkhuti
- Karamar Hukumar Chokhatauri
Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Nodar Dumbadze, marubuci
- Pavle Ingorokva (1893-1990), masanin tarihi
- Eduard Shevardnadze, tsohon shugaban Georgia
- Ekvtime Takaishvili (1862-1952), masanin tarihi
- Noe Zhordania, Firayim Minista na Jamhuriyar Demokiradiyar Georgia daga 1918 zuwa 1921