Jump to content

Gusto

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gusto
Rayuwa
Cikakken suna Malo Arthur Gusto
Haihuwa Décines-Charpieu (en) Fassara, 19 Mayu 2003 (21 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.79 m
hoton dan kwallon gusto
Gusto
Gusto

Malo arthur Gusto (an haifeshi 19 ga Satan mayu shekarar 2003), shi kwararen dan kwalo ne,Dan kasar faransa Wanda yake bugawa kungiyarkungiyar kwallon kafa ta chelsea da kuma kasar Faransa

Rayuwarshi Ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

Malo Arthur gusto an haife shi a ranar 19 ga Satan mayu 2003[1]aa gatin Lyon kasar faransababan shi ya kasance dan kwallon karfi ne,sai dai shi UA zabi yabuga kwallon kafa,inda ya kasance yan bugs kwallon kuma yana karatunsa a Jami ar kimiya[2]

Aikin shi na Kungiyar

[gyara sashe | gyara masomin]

Malo gusto ya fara kwallonsa a ASVF,da ga bisani ya fara bugawa makarantar kwallon ta yara ta kungiyar Lyon,inda ya me bugawa a matsayin yan kasa da shekarar 14,Inda saga nan yayi da a shekarar da ya Shiva kungiyar Shekarar suka dawo kisa da garin da yake zama [3]

Ya kutso kanshi a lokacin ya soumare,Ryan charki,Wanda cikin hakan ya cigaba da bugawa a gasar gajiyayu na kasar faransa inda ya rataba hannu a matsayin kwarare shekarar 2020[4]


  1. "Malo Gusto Biography". espn.com. ESPN. Retrieved 26 December 2023
  2. Malo Gusto". L'Équipe. Paris. Retrieved 6 October 2023.
  3. Leplang, Geoffrey (13 January 2021). "Malo Gusto, le Gone prêt à rugir de plaisir • Actufoot • Actu du foot pro/amateur". Actufoot [fr] (in French). Archived from the original on 22 October 2021. Retrieved 22 October 2021.
  4. Gusto signe son premier contrat professionnel". OL.fr (in French). 17 December 2020. Retrieved 22 October 2021