Jump to content

Haby Guereve

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haby Guereve
Rayuwa
Haihuwa Bondy (en) Fassara, 6 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Faransa
Mali
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Haby Wande Guereve wadda aka sani da Wande Guereve {an haife ta ranar 6 ga watan Fabrairun, 2000}. ƴar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Mali wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na AS Monaco FF da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Mali.

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Guereve samfurin Paris Saint-Germain ne. Ta buga wa FC Rouen da Bergerac Périgord FC a Faransa da kuma Monaco a Monaco.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Guereve ya buga wa Mali babban mataki a gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika ta mata a 2022.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]