Jump to content

Hajarat Yusuf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hajarat Yusuf
Rayuwa
Haihuwa 10 Satumba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango

Hajarat Yusuf (an haife ta ranar 10 ga Satumba, 1982). ƴar tseren Najeriya ce da ta yi ritaya wacce ta kware a tseren mita 400.

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

Ta lashe lambar tagulla a tseren mita 4 × 400 a wasannin Commonwealth na 2002, sannan kuma ta fafata daban-daban a 2002 ba tare da ta kai wasan Ƙarshe ba. A Gasar Afirka ta 2002 ta kammala a matsayi na shida a cikin mita 400 kuma ta lashe lambar azurfa a gudun mita 4 × 400.

Ƙwazonta[gyara sashe | gyara masomin]

Lokacinda ta fi dacewa ita ce sakan 51.95, wanda bai samu nasara ba a watan Yunin 2002 a Legas.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "All-Athletics.com". Archived from the original on 2017-02-18. Retrieved 2020-11-21.