Halima Salisu Soda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Halima Salisu Soda
Rayuwa
Haihuwa Kano, 1957 (66/67 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Halima Salisu Soda (An kuma haifeta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai1957A.c), a unguwan gini dake cikin Jihar Kano a Najeriya.[1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Halima ta yi makarantar firamare daga shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da hudu (1964), zuwa ta dubu ɗaya da dari tara da sittin da shida (1966). Ta yi secondary din ta a makarantar Girls Boarding School a shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da tara (1969), zuwa shekara ta alif dubu daya da dari tara da saba'in da uku (1973). Tayi makarantar Unguwan Zoma a Kano inda ta samu shaidar Difloma. Tayi digiri na biyu (mastas) a Jami'ar Bayero dake Jihar Kano.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Tayi Komishina a Jihar Kano har sau uku, ta jagoranci tafiyar Adamu Aroma a takararsa na Shugaban Kasa na mata. Tayi takarar Gwamnar Kano a shekara ta 1966 zuwa ta 1998.[1]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. p.p 228 ISBN 978-978-956-924-3.