Haliru Alidu
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Togo, 24 ga Faburairu, 1984 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||
Haliru Alidu (an haife shi ranar 24 ga Fabrairu 1984). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo. A halin yanzu yana taka leda a AS Douanes.
Aikin club
[gyara sashe | gyara masomin]Alidu ya wakilci tawagar kwallon kafa ta Togo a Masar 2006 gasar cin kofin kasashen Afrika.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Haliru Alidu at National-Football-Teams.com