Haman Adama
Appearance
Haman Adama | |||
---|---|---|---|
8 ga Augusta, 2004 - 30 ga Yuni, 2009 - Adidja Alim → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Halimatou Mahonde | ||
Haihuwa | Marwa, 1950 | ||
ƙasa | Kameru | ||
Mutuwa | Yaounde, 29 ga Afirilu, 2024 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Sunan mahaifi | Haman Adama |
Haman Adama, wacce aka fi sani da Halimatou Mahonde daga Garoua,[1] 'yar siyasar Kamaru ce wacce ta zama Ministar Ilimi daga shekarun 2004 zuwa 2009.[2]
Asalin ta fito daga sashin Bénoué, ta sami horo a Makarantar Gudanarwa da Magistracy ta ƙasa (ENAM).[2] Ta shiga gwamnati a ranar 18 ga watan Maris, 2000, a matsayin Sakatariyar Ilimi ta Ƙasa.[2] Daga baya, ta riƙe muƙamin ministar ilimi daga ranar 8 ga watan Agusta, 2004, zuwa 30 ga watan Yuni, 2009.[2]