Hamdya Abass

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hamdya Abass
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Augusta, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.63 m

Hamdya Abass (an haifi 1 Agusta 1982) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana ce da ke wasa a matsayin mai tsaron gida. Mamba ce a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana. Tana cikin ƙungiyar a gasar cin Kofin Duniya ta Mata ta 2007. A matakin kulob din tana buga wa Ghatel Ladies a Ghana.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "List of Players" (PDF). FIFA Women's World Cup China 2007. FIFA. 2007. Archived from the original (PDF) on 2012-10-14. Retrieved 2007-09-28.