Hanan El Tawil
Appearance
Hanan El Tawil | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | طارق السيد توفيق عبد السلام الطويل |
Haihuwa | Faiyum (en) , 12 ga Faburairu, 1966 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 1 Disamba 2004 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mawaƙi |
IMDb | nm7094839 |
Hanan El Tawil (also spelled Hannan Eltaweil da Hanan El Taweil; Larabci: حنان الطويل, Fabrairu 12, 1966 a Sinnuris, Faiyum- Disamba 1, 2004 a Alkahira)[1] 'yar wasan kwaikwayo ce kuma mawaƙiya ta Masar wacce ta taka rawa a fina-finai, wasan kwaikwayo, da wasan barƙwanci.[2] Ita ce 'yar wasan kwaikwayo ta farko ta transgender a Masar. Mutuwarta a shekara ta 2004 ana kyautata zaton ta kashe kanta ne saboda taɓin hankali wanda ya ta'azzara saboda yawan tsangwama. Ta kasance batun wani shiri na ƙungiyar masu fafutukar kare hakkin LGBTQ ta Masar No Hate Egypt.[3]
Fitattun ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- Al-Nazer (The Principal, 2000) - Malamar Turanci Miss Inshirah[4]
- 55 Esaaf (2001) - Makwabciyarta Aziza
- Askar fi el-mu'askar (2003) - El Set Korea[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hanan El Taweil - Actor - Filmography، photos، Video". elCinema.com (in Turanci). Retrieved 2018-09-10.
- ↑ "Transsexual Actress Hanan Tawil Breaks Taboos, Finds Happiness". Al Bawaba (in Turanci). 2001-06-11. Retrieved 2018-09-10.
- ↑ "Video Documenting the Life and Death of Egypt's First Transsexual Actress Goes Viral". Cairo Scene. Archived from the original on 2018-09-11. Retrieved 2018-09-10.
- ↑ "Egypt's cinematic gems: The Principal". Mada Masr (in Turanci). Retrieved 2018-09-10.
- ↑ "These trans Arab women challenge social norms in a big way". StepFeed (in Turanci). 2017-02-19. Retrieved 2018-09-10.