Hanane el-Fadili

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hanane el-Fadili
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 2 Mayu 1974 (49 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
Hanane el-Fadili

Hanane el-Fadili (Larbanci: حنان الفاضلي) ta kasance yar'fim din Morocco ce kuma mai barkwanci. An haife ta a Mayu 2, 1974 in Casablanca, Morocco.[1] She specializes in parody, focusing on famous personalities and controversial figures. She addresses social and political issues relevant to Moroccan public opinion.[2]

Rayuwarta[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kasance an haife ta daga gidan yan'shirin fim; her mahaifin ta shine Aziz el-Fadili sannan Adil el-Fadili.[3]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ta samar da shirye-shirye da dama da suka hada da shirin ta na Hanane Show da Super Hada, wanda keda mabiya sosai a Morocco. Ta kuma kirkira Hanane Net, wadanda jeri ne na kananan vidiyoyi ne na shirye-shiryen barkwanci wanda kaninta Adil ke yi a 2017.

An zabe ta amatsayin UNICEF's goodwill ambassador a Morocco a shekarar 2010.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "HANANE FADILI - HANANE SHOW - Le Palace | THEATREonline.com". www.theatreonline.com. Retrieved 2020-02-01.
  2. "حنان الفاضلي تسخر من أسماء المنور وحاتم عامور وإيهاب أمير". Elfann News (in Larabci). Retrieved 2020-02-01.
  3. "حنان الفاضلي: الإضحاك فن صعب يتطلب موهبة حقيقية - البيان". www.albayan.ae (in Larabci). Retrieved 2020-02-01.
  4. "حنان الفاضلي". UNICEF (in Larabci). Archived from the original on 2020-02-01. Retrieved 2020-02-01.