Hari a Pemi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentHari a Pemi
Iri aukuwa
Kwanan watan 24 Disamba 2020
Adadin waɗanda suka rasu 7
Perpetrator (en) Fassara Boko Haram

A ranar 24 ga watan Disamban 2020, Boko Haram sun kai hari a Pemi, wani ƙauye wanda mafiyawan mazaunan sa Kiristoci ne a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya . [1] [2] Mayakan jihadin sun iso ne a cikin manyan motoci da babura, inda suka riƙa harbin mutanen kauyen. [1] [2] Maharan sun kashe akalla mutane bakwai tare da yin garkuwa da wani limamin coci. [1] [2] Mayakan sun kona coci da asibiti da gidaje goma. [1] [2] Sun kuma wawushe kayan abinci da magunguna. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]